💪💪Ina Gwanin Wani Ga Nawa 😱😱
{Monhalal} Jarumin Daga Masana'antar Shirya Fina Fanai Ta Mallayam Industry Wannan Jarumin Zai Wuya Asamu Kamar Sa Acikin Jaruman India Bayayin Remerk Din Film Sai Da Ayi Nasa.....
Kuma Yana Daya Daga Cikin Jarumin Da Idan Sukayi Film Za Kaga Kowacce Masana'antar Shirya Films Ta India Suna Dauko Wannan Film Din Nasa Su Maimaita Shi Kama Daga Bollywood, Tollywood, Kollywood, Sandalwood, Gollywood, Da Dai Sauran Su....
Jaruman Da Sukayi Remerk Din Film Dinsa....
1 Vijay Thalpaty....
2 Venkatesh....
3 Ajey Devgan.....
Kadan Daga Cikin Jarumin Da Sukayi Remerk Din Film Dinsa......
Shakarar Sa (42) Arba'in Da Biyu Yana Yin Films Acikin Shakarun Da Yayi Yana Yin Films Yayi Films {300} Dari Uku...
Yanna Da Blockbuster Da Kuma Hit And Flop....
1 Blockbuster 30__35
2 Hit, Super Hit And Simi Hit 75__80
3 Average Bolow, Average Above Average 40__45
4 Flop And Disaster 100__110
Wannan Ne Verdict Din Wasu Films Din Sa....
Yana Yin Films A Yarika Daman Kama Daga Mallayam, Bollywood, Tollywood, Kollywood, Sandalwood, Gollywood, Da Dai Sauran Su..
Yana Daya Daga Cikin Jaruman Da Nassarar Su Tafi Faduwar Su Yawwa...
Yana Daya Daga Cikin Jaruman Da Sukayi Films Sama Da (300) (Dari Uku) .....
Yana Daya Daga Cikin Jaruman Da Suke Da Yawwan Blockbuster Movies.....
Yana Daya Daga Cikin Jaruman Da Baza Atabe Mantawa Dasu Ba....
Yana Da Wani Sunna Wanda Kowanne Start Zai So Akirashi Da Wannan Sunna Aman Ba'a Kiran Start Da Wannan Sunnan Sai Start Da Yacci Ka Start Kuma Ya Amsa Sunnan Sa Hero Acikin Kowacce Characters Idan Yahau Zakaga Tayi Mai Daidai Cif Da Cif Wannan Sha Ake Kira Da..
(The Complete Actor) Aduniya Ma Su Biyu Ne Wadanda Ake Musu Laqanin Da Wannan Sunnan
( The Complete) A Kasar India Kuma Shi Kadaine...
Shima Wannan Jarumin Yana Burgeni Sosai Da Sosai Sbd Da Ya Iya Acting....
Amman Bazaka San Hk Ba Sai Kana Kallon Film Dinsa....
Qanin Bhubali Ke Mgn👨👦