FASSARAR WAKAR DIL LAGA LIYA

FASSARAR WAKAR DIL LAGA LIYA






Sunan Shiri: Dil hai Tumhara

Shekara: 6/September/2022

Waka: Dil laga liya

Mawaka: Udit Narayan,Alka yagnik

Jarumai: Rekha; Preity Zinta; Mahima Chaudhry; Arjun Rampal; Jimmy Sheirgill

Harshe: Hindi - Hausa

Fassara: Ikrama Lawal(IkramVeer)
08167789840

• Dil laga liya maine tumse pyar karke 

 Kamuwa da sonka yasa na bada zuciyata 

• Tumse pyar karke, tumse pyar karke 

 Dana kamu da sonka ,na kamu da sonka

• Dil laga liya maine tumse pyar karke

 Kamuwa da sonka yasa na bada zuciyata

• Tumse pyar karke, tumse pyar karke

Dana kamu da sonka,dana kamu da son ka

• Dil chura liya maine ikraar karke 

 Na tabbatar da na sace zuciyarka

• Ikraar karke, ikraar karke 

 Na yarda ,na mika wuya

• Dil laga liya maine tumse pyar karke

 Kamuwa da sonka yasa na bada zuciyata 

• Tumse pyar karke, tumse pyar karke = dana kamu da sonka ,dana kamu da son ka

• Mere diljaani, mere maahi, mere dholna 

 Ya masoyi,abokin rayuwa,abin kauna na

• Koi sun lega zara dheere dheere bolna 

 Yi magana kasa-kasa,wani zai iya jin mu

• Haan ishq kiya hai maine chori nahi ki hai 

 Eh, ai dai soyayya nayi, ba sata ba

• Tere sang yaara jora jori nahi ki hai 

 Ba za ki tilastani don na kasance tare da ke ba

• Chain le liya maine beqaraar karke 

 Ai na sace zuciyarka tunda na hanaka sukuni

• Beqaraar karke, beqaraar karke
 
 Na hanaka sukuni,na hanaka sukuni

• Dil laga liya maine tumse pyar karke

 kamuwa da sonka yasa na bada zuciyata 

• Tumse pyar karke, tumse pyar karke

 dana kamu da sonka,dana kamu da sonka

• Beech safar mein kahin mera saath chhodke

 Karka tafi kabarni akan hanya

• Tujhko kasam hai naiyyo jaana dil todke

Sai kai min alqawari bazaka karyamin zuciya ba

• Kaise main bataun tujhe kaisa mera haal ve

Tayaya zan sanar dake halin da nake ciki

• Jeena marna hai sab ab tere naal ve

 Yanzu ina so in rayu in mutu tare da ke

• Tujhko paa liya tera intezaar karke

 Jiranka danai tasa na maida kai mallakina

• Intezaar karke, intezaar karke 

 Da nai jiranka, da nai jiran ka
 

• Dil laga liya maine tumse pyar karke 

 Kamuwa da sonka yasa na bayarda zuciyata

• Tumse pyar karke, tumse pyar karke 

 Dana kamu da sonka, dana kamu da sonka

IKRAMVEER

Post a Comment

0 Comments