Amafi Yawan Lokuta Jarumi Yana Shiga Layin Dabanasaba Domin Ceton Character Dinsa Hakan Ake Kirada "Versatility" To Sede Akwai Wadanda Sukanyi Amfani Dawasu Abubuwan Domin Gyara Role Dinsu Yatafi Dakyau Kamar Yadda Mukahangi Aamir Khan A Shirin Rangeela Yayinda Yashiga Cikin Yan Jagaliya Masu Seda Ticket Na Black Market A Bakin Cinema Domin Dai Daita Role Nasa.
Adaya Bangaren Kuma Akwai Scenes Dayawa Da Jarumi Yasha Barasar Gaske Domin Tafida Roles Nashi Dari Bisa Dari Daga Ciki Akwai Jarumi Rishi Kapoor, Rajkumar RaO, Shah Rukh Khan, Aamir Khan Dasauransu....
AAMIR KHAN - SET OF RAJA HINDUSTANI
Aamir Khan Ya Shanye Kwalbar Barasa Vodhka Don Performing Din Waƙar 'Tere Ishq Mein Nachenge' A cikin fim ɗin 'Raja Hindustani' Dayafita A 1996. Awata Hira Da Akatabayi Dashi Yace Yagayawa Daraktansa Kan Cewa Baida Dabi'ar Shan Barasa Amma Zesha Don Tafida Yadda Akeso Waqar Takasance.
SHAH RUKH KHAN - SET OF DEVDAS
Ashekarar 2002 Jarumi SRK Yasha Barasa Don Kulawa Da Tsaruwar Wasu Scenes A Devdas. Kamar Yadda Wani Rahoto Da Jaridar The Times of India Ta Fitar Ta Nuna Cewa, Shah Rukh Ya Kasance Yasha ‘Yan Kwalabe Kafin Ya Kammala Shooting Din shirin Duk Da Cewa SRK Baizama Addicted Awajen Shan Barasa.
Daga Karshe Raja Hindustani Yayi Nasarar Zama Film Mafi Kawo Kudi A Shekarar 1996 Haka Devdas Ma Shine Film Mafi Kawo Kudi A Shekarar 2002 Kuma Jaruman Duk Sunsamu Yabo Bisa Role Dinsu. Aamir Yasamu Filmfare Award Shima SRK Yasamu Duk Da Wadannan Roles Dinnasu.
Bayansu Akwai Jarumai Irinsu Varun Dhawan A Shirin Badlapur, Ranveer Singh A BajiraO Mastani Dasauransu Dai.
#BinmuazSRK...

