Family ɗin Babban Jarumi Salman Khan Yayin da Suke Taya Mahaifinsu Tsohon Marubucin Fina-finan Bollywood Watau Salim Khan Ya Cika Shekaru 87. Gasunan Sun jeri Reras Kuma Da Alama Sun Haɗawa Uban Nasu Kayan Ciye-Ciye da Lashe-Lashe da Suɗe- Suɗe.
Acikin Ɗaya Hoton Kuma Kani Ga Salman Khan ne Watau Arbaaz Khan Tare da Uban Nasu Duk Yayin Da yake Cika 87.
Salim Khan a Bollywood Ana Ganin Shi da Takwaransa Javed Akhtar Basu da Wanda Zaija dasu Wajen Rubuta Fina-finai Masu Kyau a Bollywood Musamman a 70s.
Salim Khan Ya Taba Bayyana Dalilan Kin Rubutawa Ɗansa Salman Khan Film Yace Kamar Haka :- Aur fir agar Salman Khan ke saath banata rahu toh ek boht badi risk hai. Hit ho gayi toh unki hai,
flop ho gayi toh daddy ki thi... Ma'ana IDAN NACE ZAN YI AIKI TARE DA SALMAN KHAN TO INA CIKIN RISKI MA GIRMA DOMIN IDAN YAYI HIT AKAYI NASARA TO NASA NE, IDAN KUMA AKAYI FLOP TO CEWA ZAI YI BABA NE.
A faɗarsa Cikin Raha Yayin Wata Hira.
#AbbaIndiaDala