Matashiyar Jaruma Manushi Chhillar Ta Samu Damar Zama Jarumar da Zata Fito Tare da Babban Jarumi Akshay Kumar da Matashin Jarumi Tiger Shroff a Gagarumin Film ɗin da Za Ayi na Doke-Doke ( Action Film) Me Taken Bade Miyaan Chote Miyaan Wanda Za a Kashe Masa Makudan Kuɗi ba Na Wasa ba, Ali Abbas
Zafar Shi Zai Bada Umarni Se Masu Shiryawa Vashu da Jackky Bhagnani Sannan Ana Sa Ran Fara Aikin sa Watanni Biyu Masu Zuwa.
#AbbaIndiaDala

