KARAN DEOL YA CIKA SHEKARU 32


Ayaune Dan Gidan Sunny Deol
#Karan_Deoll Yacika Shekara 32 Aduniya 

Gashinan Daga Tsakiyar #Sunny Dakuma Kakansa #Dramendra_Deol 
      Daga Bayansu Kuma Ga Qanin Shinan  
 #Rajbir_Deol Mai Shekara 28 ADuniya 
   Shi #Rajvir Haryanzu Baifara Film Ba 
                 
                 Karan Deol 
    Film Dinsa Na Farko Shine 
        PAL PAL DILKE PAAS  
Wanda Sukai Tareda Jaruma Sara bamba    
                    A 2019 Yafita 
Yayinda Yai #Diseaster A #Boxoffice Dagashi Kuma Haryanzu Beqara Sakin Film Ba. Inda za Kuga hotonsa a tsakiyar Kakansa da babansa. A can Baya kuma qaninsa Mai suna *Rajveer*
Many Many Happy Birthday To You Karan Deol Son Of Sunny Deol.

Mushkan 

Post a Comment

0 Comments