Sunil dutt
Sanjay Khan
Vinod mehra
Anil Dhawan
Feroz Khan
Kabir bedi
Manyan jarumai kenan daga cikin fim din #Nagin fim din da yayi fice a tarihin masanaantar Bollywood gaba daya Yana daya daga cikin manya manyan Fina finai masu tarin jarumai da Kuma suna Hadi da kyau duk Wanda ya kalli fim din yasan yadda ya hadu ga wakoki masu dadi
Tambaya anan shine
Wa yafi burgeka a cikin jaruman fim din ?
Wace Waka kafi so a cikin sa ?
#Mushkhan