FASSARAR WAƘAR TUM HI HO

FASSARAR WAƘAR TUM HI HO 



Sunan Waka: Tum Hi Ho 
Sunan Fim: Aashiqui 2
Mawaki: Arijith Singh 
Mai Fassara: Haiman Khan Raees 

* Hum Tere Bin Ab Reh Nahi Sakte 

Bazan Iya Rayuwa Ba Tare Da Ke Ba 

* Tere Bina Kya Wajood Mera 

Menene Amfani Na Idan Babu Ke? 

* Hum Tere Bin Ab Reh Nahi Sakte 

Bazan Iya Rayuwa Ba Tare Da Ke Ba 

* Tere Bina Kya Wajood Mera 

Menene Amfani Na Idan Babu Ke? 

* Tujhse Judaa Gar Ho Jayenge 

Idan Har Na Rabu Dake 

* Toh Khud Se Hi Ho Jayenge Judaa 

Tamkar Na Rabu Da Rayuwa Ta Ne 

* Kyun Ki Tum Hi Ho, Ab Tum Hi Ho 

Saboda Ke Kadai Ce, Yanzu Ke Kadai Ce 

* Zindagi Ab Tum Hi Ho 

 Yanzu Ke Ce Rayuwa Ta

* Chain Bhi, Mera Dard Bhi 

(Ke Ce) Jin Dadi Na, (Kum) Kece Bacin Raina 
* Meri Aashiqui Ab Tum Hi Ho 

Ke Kadai Ce Masoyiya Ta A Yanzu 

* Tera Mera Rishtaa Hai Kaisa 

Wata Irin Dangantaka Ce a Tsakanin Mu 

* Ek Pal Door Gawara Nahi 

Bana So Mu Yi Nesa Da Juna Ko Kadan 

* Tere Liye Har Roz Hain Jeete 

Saboda Ke Na Ke Rayuwa a Kullum 

* Tujhko Diya Mere Waqt Sabhi 

Lokaci Na Duk Naki Ne 

* Koi Lamha Mera Na Ho Tere Bina 

Babu (Amfanin) Wani Lokaci Nawa Ba Tare Da Ke 

Har Saans Pe Naam Tera 

Sunan Ki Ne Ke Fita a Kowane Numfashi Na 

* Kyun Ki Tum Hi Ho, Ab Tum Hi Ho 

Saboda Ke Kadai Ce, Yanzu Ke Kadai Ce 

* Zindagi Ab Tum Hi Ho 

Yanzu Ke Ce Rayuwa Ta 

* Chain Bhi, Mera Dard Bhi 

K
(Kece) Jin Dadi Na, (Kuma) Bacin Raina

* Meri Aashiqui Ab Tum Hi Ho 

Ke Kadai Ce Masoyiya Ta A Yanzu 

* Tere Liye, Hi Jiya Main 
Na Rayu Ne Kawai Domin Ki 

* Khud Ko Jo Yoon, De Diya Hai 

Na Riga Na Baki Raina (Zuciya ta) 

* Teri Wafaa Ne Mujhko Shambhala 

Kaunar Ki Ce Take Kula Dani 

* Saare Ghamo Ko Dil Se Nikaala 

Ta Ke Kuma Kawar Min Da Duk Wata Damuwar Zuciya Ta 

* Tere Saath Mera Hai Naseeb Judaa 

Da Ke Ce Kaddara Ta take Tare 

* Tujhe Paal Ke Adhoora Naa Raha 

Idan har na same ki to na samu Komai 

* Kyun Ki Tum Hi Ho, Ab Tum Hi Ho 

Saboda Ke Kadai Ce, Yanzu Ke Kadai Ce 

* Zindagi Ab Tum Hi Ho 

Yanzu Ke Ce Rayuwa Ta 

* Chain Bhi, Mera Dard Bhi 

Jin Dadi Na, Bacin Raina 

* Meri Aashiqui Ab Tum Hi Ho 

Ke Kadai Ce Masoyiya Ta A Yanzu 

🔰

Haiman Khan Raees ✳
@HaimanRaees 
haimanraees@gmail.com 
08185819176 
09077652718


Post a Comment

Previous Post Next Post

Contact Form