FASSARAR WAƘAR PIYA AAYE NA

FASSARAR WAƘAR PIYA AAYE NA 



Sunan Waka: Piya Aaye Na. 
Sunan Fim: Aashiqui 2
Mawaka: K.K Da Tulsi Kumar. 
Mai Fassara: Haiman Khan Raees 

* Teri Khataa Hai Meri Jiya 

Kuskuren Ki Ne Zuciya Ta 

* Un Pe Bharosa Kyun Tune Kiya 

Me Yasa Kika Yarda Da Shi?

* Sab Jhoothe Jhoothe Vaade The Unke 

Duk Alkawuran Sa Na Karya Ne 

* Chal Peeche Peeche Aayaa Tu Jin Ke 

Shi Wannan Din Dai Da Kika Biyo 

* Woh Piya Aaye Na O... O... 

Masoyin Nan Bai Zo Ba 

* Piya Aaye Na O... O... 

Masoyin Nan Bai Zo Ba 

* Piya Aaye Na O... O... 

Masoyin Nan Bai Zo Ba 

* Ab Sab Hi Un Khwaabon Ki Tu Dagar Chhod De 

Yanzu Kibar Duk Wadannan Mafarkan 

* Ab Sab Hi Un Khwaabon Ki Tu Khud Hi Tod De

Yanzu Duk Ki Karya Wadannan Mafarkan Da Kanki 

* Wo Piya Aaye Na oo... 

Masoyin nan Fa bai zo ba. 

* Wo Piya Aaye Na oo... 

Masoyin Nan Fa bai zo ba 

* Teri Khataa Hai Meri Jiya 

Kuskuren Ki ne Zuciya ta 

* Teri Khataa Hai Meri Jiya 

Kuskuren Ki ne Zuciya ta 

* Har Khataa Kee Ho tee hai koi na koi Saza 

Hakika akwai Hukunci (horo) ga Dukkan Wani Kuskure 

* Gham Likhe hon Kismat mein to ban hee jaatee Wajah 

Idan har akwai damuwa a Kaddarar ka, To Dalilai (sanadi) hakanan sukan samu (wanzu) 

* Ab Sabhi gham Ashqoon mein Simat se gaye 

Yanzu duk damuwa da bakin cikin sun koma hawaye 

* Ab Sab Hi Aansoo Palkon se lipat se gaye 

Yanzu duk hawayen sun Makale a Kwarmin ido 

* Wo Piya Aaye Na ooo

Masoyin nan fa bai zo ba 

* Wo Piya Aaye Na ooo

Masoyin nan fa bai zo ba 

* Sach lagaa thaa Jo Bewajah hum ko woh bharam ho gaya hai 

Abinda nake tunanin gaskiya ne ashe ba haka bane

* Mod aane the jis Fasaane mein woh khatam ho gaya... 

Labarin dake Kunshe da Jimurda masu zuwa, kwatsam sai ya kare 

* Bhoole hum Bhoole woh 

Na manta, ita ma ta manta 

* Kaise sab se kahein baat ye 

Ta Yaya zan iya fadar hakan ga kowa 

* Ab Chalo hum Dheere Dheere bihal se gaye 

A Hankali a hankali gashi na zamo marar amfani 

* Ab Chalo hum jaise bhi ho Sambhal se gaye 

To amma yanzu dai na dan fara dawowa dai dai 

* Woh Piya Aaye Na ooo 4x

Masoyin nan fa bai zo ba 4x

* Teri Khataa hai meri jiya 2x

Kuskuren ki ne zuciya ta 2x

* Un pe Bharosa kyun tune kiya 

Me yasa kika yarda da shi?? 



Haiman Raees
#haimanraees 

Comments