FASSARAR WAƘAR SANAM TARI KASAM

FASSARAR WAƘAR SANAM TARI KASAM



 

Sunan Waka: Sanam Teri Kasam. 

Sunan Fim: Sanam Teri Kasam. 

Mawaka: Ankit Tiwari da Palak Muchhal. 

Mai Fassara: Haiman Khan Raees 

* Be Taha Sha Dil Ne, Tujhko Hi Chaaha Hai 

 Zuciya Ta Sonki So Mara Iyaka 

* Har Duaa Main Maine, Tujhko Hi Maanga Hai 

 Ke Nake Roko a Kowace Addu'a ta 

* Tera Jaana Jaise Koi Baddua 2x

Nisantuwar Ki dani, Tamkar Tsinuwa Ce a gare ni 

* Door Jaaoge Jo Tum, Mar Jayenge Hum 

Idan Kika yi nesa dani, mutuwa zan Yi 

* Sanam Teri Kasam OOO... 3X

 Na Rantse da ke Sahiba ta...

* Tumhe Dekhte Hi Aankhein, Ho Jaati Naam 

Duk Sanda na ganka, Idanuwana kan cika Da hawaye

* Sanam Teri Kasam Ooo... 3x

Na Rantse Da ke Sahiba ta... 

* Hua, Yeh Kya, Hashar Mera... 

Yanzu, Haka, Al'amarina Ya Koma 

* Judaa, Hua, Sabar Mera 

Hakuri na ya Kaurace min /Hakuri Ya Kaurace daga gare ni 

* Main Tere Bin Ek Lamha Kyun Kabhi Na Jiya 

Bana Iya Rayuwa Ko ta Daqiqa idan ina nesa dake 

* Raat bhar Aashkon Ne, Tujhko Pukara Hai 

Tsawon Dare, Hawaye na ke kawai suke kira 

* Har Duaa Main Maine, Tujhko Hi Maanga Hai 

Ke Kawai Nake Roko a Kowace Addu'a ta 

* Tera Jaana Jaise Koi Baddua 
Nisantuwar Ki da ni, Tamkar Tsinuwa ce a gare ni 

* Door Jaaoge Jo Tum, Mar Jayenge Hum 

Idan Kika Barni Mutuwa Zanyi 

* Sanam Teri Kasam Ooo... 3x

Na Rantse Da Ke Sahiba ta 

* Tumhe Dekhte Aankhein, Ho Jaati Nam 

Duk Sanda Na Ganka Idanuwana Kan Cika da Hawaye 

* Sanam Teri Kasam ooo... 3x

Na Rantse Da ke sahiba ta 

* Nasha, Tera, Dil Ko Laga...

Zuciya Ta ta Riga ta Mutu a Kanki 

* Dena, Nahi, Mujhko Daga... 

Kada Ki Yaudare Ni 

* Mein Teri Aadat ka Maara hai kya Meri khata 

Na Riga na kamu da Kaunar Ki, to menene laifi na anan? 

* Terebin Namumkim, Apna Guzara Hai 

Idan Baki Ba zan iya rayuwa ba 

* Har Duaa Main Maine, Tujhko Hi Maanga 

Ke Kawai Na ke Roko a Kowace Addu'a ta 

* Tera Jaana jaise koi Baddua 

Nisantuwar Ki dani, tamkar tsinuwa ce a gare ni 

* Door Jaaoge Jo Tum, Mar Jayenge Hum 

Idan kika barni, Mutuwa zanyi 

* Sanam Teri Kasam ooo... 3x

Na Rantse da ke Sahiba ta 

* Tumhe Dekhte Hi Aankhein Ho Jaati Nam 

Duk sanda na Ganka Idanuwana Kan Cika da Hawaye 

Sanam Teri Kasam ooo... 3x

Na Rantse dake Sahiba ta. 

Haiman Raees
#haimanraees 

Post a Comment

0 Comments