Fassarar Waƙar Dil Ka Darwaza
▪️Waƙa - Dil Ka Darwaza
▪️Fim - Main Khiladi Tu Anari
▪️Harshe - Hindi/Hausa
▪️Shekarar Fita - 1994
▪️Sauti - Anu Malik
▪️Rubutawa - Rahat Indori
▪️Kamfani -
▪️Rerawa - Alka Yagnik
▪️Fassarawa - Haiman Raees
• Dil ka darwaza khula hai raja, raja, raja, raja
Sarkina, Sarkina, Sarkina, ƙofar zuciyata a buɗe take
• Aath roz ki tu chutti leke aaja, aaja, aaja, aaja
Ka ɗauki hutun kwanaki takwas ka zo, ka zo, ka zo

• Naya somvar aayega saath tere
Sabuwar Litinin zata zo tare da kai
• Mere haath mein honge phir haath tere
Hannunka zai kasance a cikin nawa
• Manayenge mangal ko jungle mein mangal
Ranar Talata kuma za mu shaƙata a cikin daji
• Toh budh tak chalega yeh mangal ka dangal
Nishaɗin zai ci gaba har sai ranar Laraba
• Toh budh tak chalega yeh mangal ka dangal
• Nishaɗin zai ci gaba har sai ranar Laraba.
• Maza somras ka mujhe bhi jaga ja, aaja, aaja, aaja
Zo, zo, zo ka sani maye da ruwan inabi
• Pada hai joh parda woh aake utha ja, aaja, aaja, aaja
Zo, zo, zo ka yaye mayafin da ke kaina.
• Dil ka darwaza khula hai raja, raja, raja, raja
Sarkina, Sarkina, Sarkina, ƙofar zuciyata a buɗe take
• Aath roz ki tu chutti leke aaja, aaja, aaja, aaja
Ka ɗauki hutun kwanaki takwas ka zo, ka zo, ka zo
• Dil ka darwaza khula hai raja, raja, raja, raja
Sarkina, Sarkina, Sarkina, ƙofar zuciyata a buɗe take
• Aath roz ki tu chutti leke aaja, aaja, aaja, aaja
Ka ɗauki hutun kwanaki takwas ka zo, ka zo, ka zo
• Naye gur guruvar ke seekh lena
Ka koyi wani abu dangane da sabuwar Alhamis
• O hunar mujhse kuch pyar ke seekh lena
Ka koyi dabarun so daga gare ni.
• Bada shukr phir shukrvar ab na hoga
Idan juma'a bata zo ba
• Toh poora hamara koi sapna hoga
Ta yaya mafarkanmu za su zamo gaskiya?
• Toh poora hamara koi sapna hoga
Ta yaya mafarkanmu za su zamo gaskiya?
• Toh is baar mera vrat bhi chhuda ja, aaja, aaja, aaja
Wannan karon idan ka zo, zo, zo ka ƙarƙare azumina.
• Tujhe pyar kar karke kar dungi taaza, aaja, aaja, aaja
Zo, zan tsaftace ka/gyara ka da soyayyata.
• Dil ka darwaza khula hai raja, raja, raja, raja
Sarkina, Sarkina, Sarkina, ƙofar zuciyata a buɗe take
• Aath roz ki tu chutti leke aaja, aaja, aaja, aaja
Ka ɗauki hutun kwanaki takwas ka zo, ka zo, ka zo
• Dil ka darwaza khula hai raja, raja, raja, raja
Sarkina, Sarkina, Sarkina, ƙofar zuciyata a buɗe take
• Aath roz ki tu chutti leke aaja, aaja, aaja, aaja
Ka ɗauki hutun kwanaki takwas ka zo, ka zo, ka zo
• Shanivar ki raat bhaari padegi
Daren Asabar kuwa akwai matsala
• Mohabbat ki gaadi se gaadi ladegi
Motocin soyayya za su yi faɗa da juna
• Ravivar ko apna paigaam hoga
A ranar Lahadi kuma saƙo zai zo yana faɗin
• Ke chutti ke din bhi bahut kaam hoga
Ina da aiki sosai har a ranakun hutu
• Ke chutti ke din bhi bahut kaam hoga
Ina da aiki sosai har a ranakun hutu
• Meri saaton raatein suhagan bana ja, aaja, aaja, aaja
Ka mayar da dukkan darare na guda bakwai irin na matar aure
• Manayenge khushiyan, bajayenge baja, aaja, aaja, aaja
Zo, za mu yi murna kuma mu buga ganguna.
• Dil ka darwaza khula hai raja, raja, raja, raja
Sarkina, Sarkina, Sarkina, ƙofar zuciyata a buɗe take
• Aath roz ki tu chutti leke aaja, aaja, aaja, aaja
Ka ɗauki hutun kwanaki takwas ka zo, ka zo, ka zo.
• Dil ka darwaza khula hai raja, raja, raja, raja
Sarkina, Sarkina, Sarkina, ƙofar zuciyata a buɗe take
• Aath roz ki tu chutti leke aaja, aaja, aaja, aaja
Ka ɗauki hutun kwanaki takwas ka zo, ka zo, ka zo
✍🏻
Haiman Raees
# haimanraees
Infohaiman999@gmail.com
Miyan Bhai Ki Daring