Fassarar Waƙar Mirchi Mirchi


Fassarar Waƙar Mirchi Mirchi 


Sunan Waƙa: Mirchi Mirchi

Sunan Shiri: Mirchi

Sauti: Devi Sri Prasad

Rubutawa: Ramajogayya Sastry

Rerawa: Chinna Ponnu

Fassarawa: Haiman Raees 

(Matashiya) 

Mirchi yana nufin Barkono ne a yaren Telugu haka ma a yaren Hindi. Amma a cikin wannan waƙar an yi amfani da kalmar ko sunan ne domin a bayyana irin yanayin jarumin Shirin Watau Prabhas. 

* Mirchi mirchi mirchi mirchi Mirchi lanti kurrade

Gayen nan fa da zafi yake kamar Barkono 

* Mirchi mirchi mirchi mirchi

Barkono Barkono Barkono 

* Ey mira mira meesam thippi Missile alle dookade

Yana mai mai murɗa gashin bakinsa kamar makami mai linzami haka ya faɗa kafcen 

* Mirchi mirchi mirchi mirchi

Barkono 

* Aa nippuku malle nikaarsaina aakaram

Murɗaɗɗen jikinsa yana kama da wuta 

*Aadu gettina chota adiripoddi gudaram

Duk inda ya taka sai wajen yayi girgiza 

* Abba ippudikanna modalavthadi yavvaram

Kuma faɗan yanzu za'a fara 

* Idi cheppudu chalu dummo dummo dummaaram

Labarinsa kaɗai ya isa ya firgita maƙiyansa 

* Mirchi mirchi mirchi mirchi

Barkono 

* Aa ekkadekkada bailellado bangaram

Ya Zuwa inane ya fara tafiyar sa? 

* Gundelu thatti mogisthadu alarm

Yana kaɗa zuciya da taɓinsa 

* Ye dikkulu mutti puttisthado kallolam

Ta wacce kusurwa zai fara tada hayaniya? 

* Enni lekkalu vesi evvaram maatram cheppagalam

Ba bu mai iya canki-canka akansa 

* Mirchi mirchi mirchi mirchi

Barkono 

<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       
Twitter: @HaimanRaees 
Instagram: Haimanraees 
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring

Post a Comment

0 Comments