Fassarar Wakar Teri Meri Kahaani

Fassarar Wakar Teri Meri Kahaani

Sunan Waƙa: Teri Meri Kahaani

Sunan Shiri: Gabbar Is Back

Shekarar Fita: 2015

Sauti: Chirantan Bhat

Rubutawa: Manoj Yadav

Kamfani: Zee Music Company

Rerawa: Arijit Singh & Palak Muchal

Fassarawa: Haiman Raees

* Mujh Mein Safar Tu Karti Rahe…

Fatan zaki ci gaba da tafiya a cikin jikina 

* Har Ik Saans Mein Guzarti Rahe…

Fatan zaki ci gaba da gudana a cikin kowane numfashi nawa 

* Shaamo Subah, Tu Mera

Ke Tawa ce, ko a yini ko a yammaci 

* Tere Bina, Kya Mera

Wacece tawa in ba ke ba? 

* Do Jismon Jaan, Ek Hai

Mu Jikkuna biyu ne masu amfani da ruhi É—aya 

* Na Hona Kabhi Tu Juda

Kada ki sake na kice zaki rabu da ni 

* Teri Meri Kahaani… Hai Baarishon Ka Paani…

Labarin Soyayyar mu Tamkar ruwan sama yake 

* Banke Jo Ishq Barse… Teri Meri Kahaani…

Wanda ke zuba kamar so, labarin Soyayyarmu kenan 

* Teri Meri Kahaani… Hai Baarishon Ka Paani…

Labarin Soyayyar mu Tamkar ruwan sama yake 

* Banke Jo Ishq Barse… Teri Meri Kahaani…

Wanda ke zuba kamar so, labarin Soyayyarmu kenan 

* Dekho Na Kaisi… Ijaazat Mili Hai…

Kalli irin yardar da muka samu 

* Ek Doosre Mein…. Hifaazat Mili Hai…

Mun samu kariya a tattare da junan mu 

* Jeene Ki Saari… Zaroorat Mili Hai…

Mun samu dukkan wani dalilin yin rayuwa 

* Ye Jaam Hi Hai Jaisa Hai Yunhi Hamesha

Wannan abin sha ne da zai ci gaba da kasancewa... 

* Hamesha Rahe Jis Tarah…

Kamar haka har abada 

* Shaamo Subah, Tu Mera

Ke Tawa ce, ko a yini ko a yammaci 

* Tere Bina, Kya Mera

Wacece tawa in ba ke ba? 

* Do Jismon Jaan, Ek Hai

Mu Jikkuna biyu ne masu amfani da ruhi É—aya 

* Na Hona Kabhi Tu Juda

Kada ki sake na kice zaki rabu da ni 

* Teri Meri Kahaani… Hai Baarishon Ka Paani…

Labarin Soyayyar mu Tamkar ruwan sama yake 

* Banke Jo Ishq Barse… Teri Meri Kahaani…

Wanda ke zuba kamar so, labarin Soyayyarmu kenan 

* Teri Meri Kahaani… Hai Baarishon Ka Paani…

Labarin Soyayyar mu Tamkar ruwan sama yake 

* Banke Jo Ishq Barse… Teri Meri Kahaani…

Wanda ke zuba kamar so, labarin Soyayyarmu kenan 

* Mujh Mein Safar Tu Karti Rahe…

Fatan zaki ci gaba da tafiya a cikin jikina 

* Har Ik Saans Mein Guzarti Rahe…

Fatan zaki ci gaba da gudana a cikin kowane numfashi nawa 

* Hum Se Ye Jo Bhi… Harkat Hui Hai…

Wannan aikin da na aikata 

* Mohabbat Mohabbat… Mohabbat Hui Hai…

Kawai duk cikin faÉ—awa na sonki ne 

* Kuch Itne Hain Hum Tum, Kami Kuch Nahi Hai…

Tun da muna tare, ba ma kewar komai 

* Jitna Bhi Jeena Hai, Tujhko Hi Jeena Hai

MatuÆ™ar ina ci gaba da rayuwa, to da kai nake so in rayu 

* Jeete Rahein Jis Tarah…

Ban damu da ba da ko ta yaya muke rayuwa 

* Shaamo Subah, Tu Mera

Ke Tawa ce, ko a yini ko a yammaci 

* Tere Bina, Kya Mera

Wacece tawa in ba ke ba? 

* Do Jismon Jaan, Ek Hai

Mu Jikkuna biyu ne masu amfani da ruhi É—aya 

* Na Hona Kabhi Tu Juda

Kada ki sake na kice zaki rabu da ni 

* Teri Meri Kahaani… Hai Baarishon Ka Paani…

Labarin Soyayyar mu Tamkar ruwan sama yake 

* Banke Jo Ishq Barse… Teri Meri Kahaani…

Wanda ke zuba kamar so, labarin Soyayyarmu kenan 

* Teri Meri Kahaani… Hai Baarishon Ka Paani…

Labarin Soyayyar mu Tamkar ruwan sama yake 

#haimanraees 
Twitter: @HaimanRaees 
Instagram: Haimanraees 
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring

Post a Comment

0 Comments