Fassarar Waƙar Yeh Desh Hai Veer Jawanon Ka



Fassarar Waƙar Yeh Desh Hai Veer Jawanon Ka

• Waƙa - Yeh Desh Hai Veer Jawanon Ka
• Fim - Naya Daur 
• Harshe - Hindi/Hausa 
• Shekarar Fita - 1957
• Sauti - O. P. Nayyar
• Rubutawa - Sahir Ludhianvi
• Kamfani - Saregama 
• Rerawa - Mohammed Rafi & S. Balbir
• Fassarawa - Haiman Raees 

O o o ... o o o
O o o ... o o o

• Yeh desh hai veer jawanon ka, albelon ka, mastanon ka

Wannan ƙasar tana da zaratan samari waɗanda ba su da damuwa. 

• Is desh ka yaaron hoye

Abokai, wannan ƙasar. 

• Is desh ka yaaron kya kehna

Abokai, wannan ƙasar babba ce. 

• Yeh desh hai duniya ka gehna

Wannan ƙasar ita ce adon duniya. 

O o o ... o o o
O o o ... o o o

• Yahan chaudi chaati veeron ki

Anan, mutane masu himma ke da jarumar zuciya. 

• Yahan bholi shakalein heeron ki

Anan, mata na da fuskoki mara aibu. 

• Yahan gaate hai ranjhe hoye

Anan, masoya ke rera waƙa. 

• Yahan gaate hai ranjhe masti mein

Anan, masoya ke waƙa cike da farin ciki. 

• Machti hai dhoomein basti mein

Akwai taro na mallaka. 

O o o ... o o o
O o o ... o o o

• Pedhon pe bahaarein jhoolon ki

Akwai feshin idon ruwa akan bishiyoyi. 

• Raahon mein kataarein phoolon ki

Akwai furanni jere akan hanya. 

• Yahan hasta hai saawan hoye

Anan, damina murmushi take yi. 

• Yahan hasta hai saawan baalon mein

Anan, damina murmushi take yi ga kowane kanannaɗe. 

• Khilti hai kaliyan gaalon mein

Furanni na tofowa a jikin kumatu. 

O o o ... o o o
O o o ... o o o

• Kahin dangal shok jawanon ke

A wani wurin matasa na kokawa. 

• Kahin kartab teer kamanon ke

Wani wurin kuma ana nuna bajintar iya harbi. 

• Yahan nit nit mele hoye

Anan kuma ana shagulgula. 

• Yahan nit nit mele sajte hai

Anan ga shagulgula nan an yi ado ta ko'ina. 

• Nit dhol aur taashe bajte hai

Inda ganguna da sauti ke tashi. 

O o o ... o o o
O o o ... o o o

• Dilbar ke liye dildaar hai hum

Ni masoyin abar ƙaunata ne. 

• Dushman ke liye talwaar hai hum

Ni takobi ce ga maƙiyina. 

• Maindan mein agar hum

Da zarar na sa ƙafa a filin daga. 

• Maindan mein agar hum

Da zarar na sa ƙafa a filin daga. 

• Mushkil hai ke peeche hat jaaye

To maida ni baya fa abu ne mai wahala. 

✍🏻
  Haiman Raees 
# haimanraees 


Miyan Bhai Ki Daring

Post a Comment

0 Comments