Fassarar Waƙar Mard Tangewala
• Waƙa - Mard Tangewala
• Fim - Mard
• Harshe - Hindi = Hausa
• Shekarar Fita - 1985
• Sauti - Anu Malik
• Kamfani - T-Series
• Rubutawa - Prayag Raj
• Rerawa - Mohammed Aziz
• Fassarawa - Haiman Raees
• Jako raakhe saiyan
Wanda Allah ya taimake shi.
• Maar sake na koi
Babu mai iya cutar da shi.
• Baal na baaka kar sakega
Ba zai iya yin komai ba.
• Joh jag bairi hoye
Shi wannan da ya zama maƙiyin duniya.
• Mard tangewala main hoon mard tangewala
Ni jarumin matuƙin keken doki ne.
• Mard tangewala main hoon mard tangewala
Ni jarumin matuƙin keken doki ne.
• Mujhe dushman kya marega
Maƙiyina ba zai iya kashe ni ba.
• Mera dost hai uparwala
Tun da ubangiji shi ne abokina.
• Mard tangewala main hoon mard tangewala
Ni jarumin matuƙin keken doki ne.
• Mujhe dushman kya marega
Maƙiyina ba zai iya kashe ni ba.
• Mera dost hai uparwala
Tun da ubangiji shi ne abokina.
• Patre ki hai motor car
Mota an yi ta ne daga ƙarfe.
• Jaanwar si nahi wafadar
Ba ta da amana irin na dabba.
• Patre ki hai motor car
Mota an yi ta ne daga ƙarfe.
• Jaanwar si nahi wafadar
Ba ta da amana irin na dabba.
• Ho khatam tel woh todh de dum
Za ta tsaya idan man ya ƙare.
• Marte dum tak chale yeh tam-tam
Amma wannan keken dokin ba zai tsaya ba har abada.
• Arre kyun bhai Baadal, kyun bhai Moti
Shin ba haka bane Baadal da Moti
• Main sach kehta hoon
Gaskiya nake faɗa.
• Patre ki hai motor car
Mota an yi ta ne daga ƙarfe.
• Jaanwar si nahi wafadar
Ba ta da amana irin na dabba.
• Patre ki hai motor car
Mota an yi ta ne daga ƙarfe.
• Jaanwar si nahi wafadar
Ba ta da amana irin na dabba.
• Maa kyun pareshaan hai
Mama, me yasa kike fushi.
• Apni kismat pe hairaan hai
Kada ki zargi ƙaddarar ki.
• Maa kyun pareshaan hai
Mama, me yasa kike fushi.
• Apni kismat pe hairaan hai
Kada ki zargi ƙaddarar ki.
• Sukh toh do din ki bahaar
Farinciki na zuwa ne kawai na 'yan wasu kwanaki
• Nanak dukhiya sab sansar
Amma baƙin ciki yana nan koyaushe.
• Kyun bhai Baadal, kyun bhai
kyun bhai Baadal, kyun bhai Moti
Shin ba haka bane Baadal da Moti?
• Main sach kehta hoon
Gaskiya nake faɗa.
• Mard tangewala main hoon mard tangewala
Ni jarumin matuƙin keken doki ne.
• Mujhe dushman kya marega
Maƙiyina ba zai iya kashe ni ba.
• Mera dost hai uparwala
Tun da ubangiji shi ne abokina.
• Mard tangewala main hoon mard tangewala
Ni jarumin matuƙin keken doki ne.
• Mujhe dushman kya marega
Maƙiyina ba zai iya kashe ni ba.
• Mera dost hai uparwala
Tun da ubangiji shi ne abokina.
• Jako raakhe saiyan
Wanda Allah ya taimake shi.
• Maar sake na koi
Babu mai iya cutar da shi.
• Arre Jako raakhe saiyan
Wanda Allah ya taimake shi.
• Maar sake na koi
Babu mai iya cutar da shi.
• Arre Baal na baaka kar sakega
Ba zai iya yin komai ba.
• Joh jag bairi hoye
Shi wannan da ya zama maƙiyin duniya.
• Jako raakhe saiyan
Wanda Allah ya taimake shi.
• Maar sake na koi
Babu mai iya cutar da shi.
• Arre Baal na baaka kar sakega
Ba zai iya yin komai ba.
• Joh jag bairi hoye
Shi wannan da ya zama maƙiyin duniya.
• Jako raakhe saiyan
Wanda Allah ya taimake shi.
• Maar sake na koi
Babu mai iya cutar da shi.
• Jako raakhe saiyan
Wanda Allah ya taimake shi.
• Maar sake na koi
Babu mai iya cutar da shi.
#haimanraees