Fassarar Waƙar Maa Sheronwali



Fassarar Waƙar Maa Sheronwali

• Waƙa - Maa Sheronwali

• Fim - Mard

• Shekarar Fita - 1985 

• Harshe - Hindi = Hausa 

• Sauti - Anu Malik 

• Kamfani - T-Series 

• Rubutawa - Indeevar

• Rerawa - Shabbir Kuma

• Fassarawa - Haiman Raees 

• O maa sheronwali

Jinjina ga abar bauta Durga. 

• O maa shaktishali 

Jinjina ga abar bauta mai cikakken ƙarfi. 

• Maa meri maa se mila de mujhe

Ki sada ni da mahaifiyata. 

• Mamta ka main vaasta doon tujhe

Saboda soyayya irin ta uwa. 

• Dar se na tere jaaunga khali

Ba zan bar ƙofarki hannuna fayau ba. 

• Maa sheronwali O maa sheronwali

Jinjina ga abar bauta Durga. 

• Maa sheronwali O maa sheronwali

Jinjina ga abar bauta Durga. 

• O maa sheronwali 

Jinjina ga abar bauta Durga. 

• O maa shaktishali 

Jinjina ga abar bauta mai cikakken ƙarfi. 

• Maa meri maa se mila de mujhe

Ki sada ni da mahaifiyata. 

• Mamta ka main vaasta doon tujhe

Saboda soyayya irin ta uwa. 

• Dar se na tere jaaunga khali

Ba zan bar ƙofarki hannuna fayau ba. 

• • Maa sheronwali O maa sheronwali

Jinjina ga abar bauta Durga. 

• • Maa sheronwali O maa sheronwali

Jinjina ga abar bauta Durga. 

• Maa chup hai beta rota hai 

Uwa shiru take yi idan ɗanta na kuka. 

• Aisa jag mein kab hota hai 

Wannan ba ya faruwa a duniya. 

• Maa chup hai beta rota hai 

Uwa shiru take yi idan ɗanta na kuka. 

• Aisa jag mein kab hota hai 

Wannan ba ya faruwa a duniya. 

• Patthar ke mandir mein rehkar 

Saboda rayuwa a wannan majami'ar da aka yi da dutse. 

• Dil bhi kya tera maa ho gaya patthar 

Ya ke uwa (ta), ko zuciyarki ta koma dutse ne? 

• Dil bhi kya tera maa ho gaya patthar 

Ya ke uwa (ta), ko zuciyarki ta koma dutse ne? 

• Teri daya ko jaga doonga 

Zan farkar da jin-ƙan ki. 

• Rokar main tujhko rula doonga 

Zan yi kuka har sai kema kin yi. 

• Pighlegi kab tu pahaadowali

Ya ke abar bautar dutse, yaushe ne za ki narke? 

• Maa sheronwali O maa sheronwali

Jinjina ga abar bauta Durga. 

• Maa sheronwali O maa sheronwali

Jinjina ga abar bauta Durga. 

• Sab ki maata tab tujhe maanu

Zan yarda da cewa lallai ke ce ɗaya abar bauta.  

• Mera dukh pehchane toh jaanu 

Idan kika shaida baƙin ciki na. 

• Sab ki maata tab tujhe maanu

Zan yarda da cewa lallai ke ce ɗaya abar bauta.  

• Mera dukh pehchane toh jaanu 

Idan kika shaida baƙin ciki na. 

• Joh na dikhaai maa ki surat

Idan ba ki nuna min fuskar mahaifiyata ba.  

• Utha le jaaunga main teri murat

To zan kau da gunkin ki. 
 
• Utha le jaaunga main teri murat

To zan kau da gunkin ki. 
 
• Sab kuch hai dhanwalon ka

Masu kuɗi suna da komai. 

• Nirdhan ke bas maat pita 

Amma talakawa ba su da komai sai iyayen su. 

• Daulat yeh meri kyun tune chupa li 

Me ya sa kika ɓoye wannan dukiyar daga gareni?

• Maa sheronwali O maa sheronwali

Jinjina ga abar bauta Durga. 

• Maa sheronwali O maa sheronwali

Jinjina ga abar bauta Durga. 

• Apne bhakton ki tujhko kasam 

Kina da alƙawarin masu bauta a gareki. 

• Dil ke sachon ki tujhko kasam

Kina da alƙawarin masu zuciya ta gari. 

• Tere bachon ki tujhko kasam

Kina da alƙawarin 'ya'yanki. 

• Na apno ko de yeh saza 

Kada ki azabtar da masoyanki. 

• Apne bhakton ki tujhko kasam 

Kina da alƙawarin masu bauta a gareki. 

• Dil ke sachon ki tujhko kasam

Kina da alƙawarin masu zuciya ta gari. 

• Tere bachon ki tujhko kasam

Kina da alƙawarin 'ya'yanki. 

• Na apno ko de yeh saza 

Kada ki azabtar da masoyanki. 

• Maa sheronwali O maa sheronwali

Jinjina ga abar bauta Durga. 

• Maa sheronwali O maa sheronwali

Jinjina ga abar bauta Durga. 

• Trishul tera utha loonga

Zan ɗaga mashinki mai tsini uku. 

• Charano pe sar ko chadha doonga 

Zan yi sujada a gaban ƙafarki. 

• Rang degi tujhko lahu ki laali 

Jinina zai yi miki kala. 

• Maa sheronwali O maa sheronwali

Jinjina ga abar bauta Durga. 

• Maa sheronwali O maa sheronwali

Jinjina ga abar bauta Durga. 

• Doori mita de

Ki goge wannan nisan. 

• Maa se mila de 

Ki sada ni da mahaifiyata. 

• Ya meri maa ka roop dhar le 

Ko kuma ki fito a siffa ta mahaifiyata. 

• Roop dhar le 

Ki fito a siffar... 

• Roop dhar le 

Ki fito a siffar...

©️✍🏻
 Haiman Raees 
Infohaiman999@gmail.com 

Post a Comment

0 Comments