FASSARAR WAƘAR KURBAAN HUA

FASSARAR WAƘAR KURBAAN HUA 



• Waƙa Kurbaan Hua
• Fim - Kurbaan
• Harshe - Hindi = Hausa 
• Shekarar Fita - 2009
• Sauti - Salim-Sulaiman
• Rubutawa - Irfan Siddiqui
• Kamfani - Sony Music
• Rerawa - Vishal Dadlani
• Fassarawa - Haiman Raees 

• Kurbaan hua

Na sadaukar da kaina. 

• Teri tishnagi mein yun

A cikin muradanki ta wannan hanyar. 

• Kurbaan hua

Na sadaukar da kaina. 

• Teri tishnagi mein yun

A cikin muradanki ta wannan hanyar. 

• Bekhudi mein 

A cikin gamsuwa. 

• Bekali mein 

A cikin rashin nutsuwa. 

• Bekafi mein hua

A cikin rashin makama. 

• Tujhko har dua di

Ina shi miki kowace albarka. 

• Aur daga bhi

Da kuma yaudara. 

• Aur fanaa hua

Kuma na sadaukar da kaina. 

• Kurbaan hua

Na sadaukar da kaina. 

• Kurbaan hua

Na sadaukar da kaina. 

• Ada pe

Wa Alherin ki. 

• Wafa pe

Wa riƙon amana. 

• Jafa Pe

Kuma akan kanki. 

• Kurbaan hua

Na sadaukar da kaina. 

• Kurbaan hua

Na sadaukar da kaina. 

• Rubaru Tu Magar

Kina kusa da ni. 

• Tanha hai yeh jahaan

Amma duniyar nan ta yi kaɗaici. 

• Jal uthe meri kufr se

Tana ƙuna saboda kafircina. 

• Saanson ka yeh saamaa

Wannan yanayin numfashin. 

• Kya hua pal mein jaane kho gaya kyun

Me ya faru? Kafin ƙiftawa na ɓace. 

• Tu mila aur juda iman hua yun

Daga haɗuwa da ke, imanina ya ƙaurace daga gare ni. 

• Bekhudi mein 

A cikin gamsuwa. 

• Bekali mein 

A cikin rashin nutsuwa. 

• Bekafi mein hua

A cikin rashin makama. 

• Tujhko har dua di

Ina shi miki kowace albarka. 

• Aur daga bhi

Da kuma yaudara. 

• Aur fanaa hua

Kuma na sadaukar da kaina. 

• Kurbaan hua

Na sadaukar da kaina. 

• Kurbaan hua

Na sadaukar da kaina. 

• Ada pe

Wa Alherin ki. 

• Wafa pe

Wa riƙon amana. 

• Jafa Pe

Kuma akan kanki. 

• Kurbaan hua

Na sadaukar da kaina. 

• Kurbaan hua

Na sadaukar da kaina. 

• Marne ka sabab maangta raha dar badar

Neman dalilin mutuwa nake yi a duk in da na je. 

• Mitne ko to dil pal mein raazi hua

Zuciyata ta aminta da cewa kawai in ga bayan kaina. 

• Puri hui har arzoo har dastaaan meri

Duk wani labari da muradina ya kai ƙarshe. 

• Ki tum shuru huye jahaan

Daga lokacin da kika fara. 

• Main khatam hua

Nan take na ƙarƙare.

• Kurbaan hua

Na sadaukar da kaina. 

• Kurbaan hua

Na sadaukar da kaina. 

• Ada pe

Wa Alherin ki. 

• Wafa pe

Wa riƙon amana. 

• Jafa Pe

Kuma akan kanki. 

• Kurbaan hua

Na sadaukar da kaina. 

• Kurbaan hua

Na sadaukar da kaina. 

©️✍🏻
  Haiman Raees 
#haimanraees 

Post a Comment

0 Comments