Fassarar Waƙar Eyy Bidda Idhi Naa Adda



Fassarar Waƙar Eyy Bidda Idhi Naa Adda

▪️Waƙa - Eyy Bidda Idhi Naa Adda
▪️Fim - Pushpa
▪️Shekarar Fita - 2021 
▪️Harshe - Telugu/Hausa 
▪️Sauti - Devi Sri Prasad
▪️Rubutawa - Chandrabose
▪️Kamfani - Aditya Music 
▪️Rerawa - Nakash Aziz
▪️Fassarawa - Haiman Raees 

🇮🇳 A Pakka Nadhe Ee Pakka Nadhe

🇳🇬 Can sashin nawa ne, nan sashin nawa ne. 

🇮🇳 Thalapaina Akasham Mukka Nadhe

🇳🇬 Sashin sararin samaniyar da ke saman kaina ma nawa ne. 

🇮🇳 A Thappu Nene Ee Oppu Nene

🇳🇬 Wancan kuskuren nawa ne, wannan daidain ma nawa ne. 

🇮🇳 Thappoppulu Thagalette Nippu Nene

🇳🇬 Wutar da ke ƙoda kuskure da daidai ma nawa ne. 

🇮🇳 Nannaithe Kottetodu Bhoommidhe Puttaledu, Puttada Adhi Malla Nene

🇳🇬 Ba a haifi wanda zai iya galaba a kaina ba tukunna, in ma an haife shin, to ni ne dai har wa yau. 

🇮🇳 Nanu Minchi Yedhigetodu, Inkodu Unnadu Soodu, Evadante Adhi Repati Nene

🇳🇬 Mutum ɗaya ne zai iya wuce ni, wannan kuma ni ne a nan gaba. 

🇮🇳 Ney Thippana Meesamata Sethulona Goddalata

🇳🇬 Idan na juya, to gashin bakina ne da kuma gatari a hannuna. 

🇮🇳 Sesindhe Yuddhamata Seyyandhe Sandhi Ataa

🇳🇬 Duk abin da nake yi yaƙi ne kawai, ba na sulhu. 

🇮🇳 Aye Bidda Idhi Na Adda

🇳🇬 Kai yaro, wannan ne mafakata.

🇮🇳 Aye Bidda Idhi Na Adda

🇳🇬 Kai yaro, wannan ne mafakata.

🇮🇳 Ninu Yetlo Isirestha Ney Sepatho Thirigostha

🇳🇬 Sai in jefa ka cikin tafki, in dawo da kifi. 

🇮🇳 Gada Karraku Gucchestha Ney Jendala Yegirestha

🇳🇬 Sai in tsire ka da mashi, in ɗaga ka kamar takarda. 

🇮🇳 Ninu Mattilo Pathesi Mayam Chestha

🇳🇬 In binne ka a datti, in ɓatar da kai. 

🇮🇳 Ney Khareedhaina Khanijamla Mallee Dorikestha

🇳🇬 Ni kuma a sake nemo ni kamar ƙarfe mai daraja. 

🇮🇳 Aye Bidda Idhi Na Adda

🇳🇬 Kai yaro, wannan ne mafakata..

🇮🇳Aye Bidda Idhi Na Adda

🇳🇬 Kai yaro, wannan ne mafakata.

🇮🇳 Evadra Evadra Nuvvu Inumunu Inumunu Nenu

🇳🇬 Waye kai? Waye kai. Ni ne baƙin ƙarfe, ni ne baƙin ƙarfe. 

🇮🇳Nanu Kalchithe Katthauthanu

🇳🇬 In ma ka rusa ni, zan koma tubali. 

🇮🇳 Evadra Evadra Nuvvu Mattini Mattini Nenu

🇳🇬 Waye kai? Waye kai? Ni ne ƙasa, ni ne ƙasa. 

🇮🇳 Nanu Thokkithe Itukauthanu

🇳🇬 In ma ka rusa ne, zan koma tubali. 

🇮🇳Evadra Evadra Nuvvu Rayini Rayini Nenu

🇳🇬 Waye kai? Waye kai? Ni ne dutse, ni ne dutse. 

🇮🇳 Gayam Kani Chesarante Khayamga Devudnauthanu

🇳🇬 In ka cutar da ni, to tabbas zan zamo bin bauta. 

🇮🇳 Aye Bidda Idhi Na Adda

🇳🇬 Kai yaro, wannan ne mafakata.

🇮🇳 Aye Bidda Idhi Na Adda

🇳🇬 Kai yaro, wannan ne mafakata.

🇮🇳 Aye Bidda Idhi Na Adda

🇳🇬 Kai yaro, wannan ne mafakata.

✍🏻 Haiman Raees 

Post a Comment

0 Comments