Fassarar Wakar Bam Bholle
• Waƙa - Bam Bholle
• Fim - Laxmii
• Harshe - Hindi/Hausa
• Shekarar Fita -
• Sauti - Ullumanati
• Rubutawa - Ullumanati
• Kamfani - Zee Music Company
• Rerawa - Viruss
• Fassarawa - Haiman Raees
• Akaal mrityu marta kaam karta joh chandaal ka
Duk wanda ke yi wa shaiɗan aiki zai mutu tun kafin ya yi ƙwari.
• Kaal uska kya bighade bhakt joh mahakaal ka
Lokaci ba zai ɓata komai ga wanda ya miƙa wuya ga abin bauta Shiva ba.

• Bam bholle bam bam
Abin bauta Shiva shi mai girma ne.
• Bam bholle bam bam
Abin bauta Shiva shi mai girma ne.
• Bhole ki masti mein hum bam bholle bam bam
Dukkanmu nuna jin daɗi da sunan abin bauta Shiva.

• Bhole ki masti mein nachenge saare
Kowa na rawa a gaban abin bauta Shiva.
• Bhole harenge joh kasht tumhare
Abin bauta Shiva zai magance mana Dukkan matsalolin mu.
• Bhole ke naam pe chalti yeh duniya
Duniyar nan tana gudana ne da sunan abin bauta Shiva.
• Paar lagega woh leke sahare
Abin bauta Shiva zai kula da ku.
• Bhole ke naam ke deewane huye hum
Mun yi hauka akan abin bauta Shiva.
• Phir bhool gaye hum toh saare zindagi ke gham
Mun manta da damuwoyin rayuwa.
• Tujhe denge bhole darshan saakshat saame
Abin bauta Shiva zai zo a gaban ku.
• Jaise Hanuman ji ko diye Shri Ram ne
Kamar yadda abin bauta Rama ya zo a gaban Hanuman.
• Bhole ki bhakti mein milke saare aaj bole
Mu yi jinjina a tare wa abin bauta Shiva.
• Har har mahadev mahakaal bam bholle
Abin bauta Shiva mai girma ne.
Bam bholle ... bam bholle ... bam bholle
• Bam bam bholle ... bam bam bholle
Abin bauta Shiva shi mai girma ne.
• Bam bam bam bam bam bam bam bam bholle
Abin bauta Shiva shi mai girma ne.
• Mujhe toh chadha hai bas bhole ka rang
Na kalantu a kalar abin bauta Shiva.
• Har kann mein, har kshann mein, hai bhole mere sang
Abin bauta Shiva yana nan a kowane sashe da kuma lokacina.
• Leke tera naam bhakti mein teri hi raha hoon
A koyaushe na kasance mai miƙa wuya tare da yin kirari a gareka.
• Sab kuch chhodke shakti mein teri jee raha hoon
Ina rayuwa ne a ƙarƙashin ikonka, na bar komai a baya.
• Bam bam bam bholle bholle
Abin bauta Shiva shi mai girma ne.
JAN HANKALI: In muka lura da kyau za mu ga cewa wannan waƙa cike take da kalmomi na saɓo, don haka ina mai jan hankalinmu bisa binta ko rera ta da sauran abubuwa makamantansu.
✍🏻
Haiman Raees
# haimanraees
Infohaiman999@gmail.com
Miyan Bhai Ki Daring