#PAHTAAN
Sabon film din sharuh khan da deepu pandukone zai zo da wani salo na kiyayya da kuma soyayya daga masu kallon fina finain Indiya musamman masu addinin Hindu ida sukace launin rigar da deepu tasa a wakar Behsharamah launi ne na masu addinin Hindu sannan kuma musulmai suma suna kalubalantar sunan film din da cewa bai dace akira film din da suna pahtaan ba domin sunan wasu malamai ne na musulinci da sukafuto daga Pakistan da Afanistan wannan shine kalubalain da jarumi sharuh khan da film din shi na pahtaan suke fuskan ta bayan yayi tsahon lokaci bai yi film ba kukuma masu kallo anan mea ra'ayin Ku game da wannan dambarwar?
Ibrahim Musa