Wannan Director An Sanshi Da ƙarfafa Wannan Abin na Nepotism Watau Film Se Ɗan Wane da Wane Amma Yanzu Kuma Ya Nuna Cewa Film Idan Ze Bawa Wanda ba a Sani ba To Yana Ganin Babu Wanda Zai Kalla. Duk da Yana Shan Caccaka Kan Cewa Ai Kowa Daman Can Shi Ba Wani Bane Ya Zama Wani Kuma Suma Sanannun Za a Neme su a Rasa Wani Lokacin.
Yanzu Haka Yana Directing na Wani Film Me Taken Rocky Aur Rani Ki Prem Kahani. Jaruman Ciki Ranveer Singh, Alia Bhatt,
Dharmendra, Jaya Bachchan, da Shabana Azmi. Kuma Ɗan Gidan Saif Ali Khan Me Suna Ibrahim Ali Khan Shi Ya Temaka Masa Watau Asst. Director.
#AbbaIndiaDala