Bayan Kwanaki Mun Kawo Rahoton Baikon Ƴar Babban Jarumi Aamir Khan Watau Ira Khan da Saurayinta Nupur Shikare To Ga Hotuna na Taron Taya su Murna Inda Muka ga Jarumin da Ɗan Uwansa Director Mansoor Khan da Kuma Mahaifiyar sa Zeenat Hussain. Sannan Ga Ɗan Yayar Aamir Khan da Aka jima Ba a Gani ba Watau Imran Khan da Sauran Ahli da Kuma Abokai da Suka Halarta.
#AbbaIndiaDala