Babban Jarumi Watau Sunil Shetty Yace Game Bikin Ƴar sa Jaruma Athiya Shetty da Ake Magana Za Ayi da Ɗan Wasan Cricket KL Rahul Watan January da Zamu Shiga Amma Shi a nasa Ɓangaren Har Yanzu Be Ƙaddamar da Ranar ba Saboda Bayaso Yayi Magana Biyu Kuma Shi Haka Tsarin Family ɗin sa Yakeso Ya Tafi Kawai Idan An Faɗi Abu To Babu Sauyawa Shi Yasa Be Faɗi Lokaci ba Amma Suna nan Suna Shiryawa.
#AbbaIndiaDala