#DRISHYAM2 ya karbu hannu 9_9 a ranakun karshen makonsa na farko kwanaki3
Ranar farko 15.38crs,Rana na biyu 21.59crs a jiya ranarsa na3 ya kwamuso 27.17crs..jimlatan 64.14crs
Mashiryansa da masu dillancinsa tareda mamallaka gidajan Silma sai Sam barka sun tsumbula kafafunsu tsundum a da'irar irgan riba a kwanaki3 kacal.rabonda a samu wani shiri a Bollywood da yabar masu ruwa da tsaki kansa da hakura washe cikin riba a kwanaki3 da fitarsa a Bollywood tun kafin bullar cutar covid19... Kasafi/Budget 50crores ya amsa 64.14,crs net collection a India..a duk duniya wato worldwide Gross collection 89crs

