DRISHYAM 2 BOX-OFFICE

DRISHYAM 2 BOX-OFFICE



Da Alama dai Nan da kwnana 2 Drishyam 2 zai hada 50 Crores a Boxoffice Fim din dai ya samu budewa ta biyu mafi girma a Bollywood a shekarar 2022. Fim din ya samu ₹15.38 crore a Boxoffice a cikin gida Wanda film a yau Asabar zai haura domin a yau zai iya kawo ₹ 20 - 21 Crores Film din Yana ta samun yabo ga Yan kallo Kuma ya hada jarumai irin su

Ajay Devgn
Tabu
Akshaye Khanna
Shriya Saran


YUSUF KHAN DORAYI

Post a Comment

0 Comments