KAI AKE GANI
Kai nake gani,
Kai nake gani,
Kai nake gani ina kodumo abina.
Masoyanka na da dama,
Suna ko'ina,
Ƙwarewarka na da girma,
Tana ko'ina,
Ka yi haƙuri, ka yi haƙuri, ka yi haƙuri a yau kai ke ta haske.
Kai suke gani,
Kai suke gani,
Kai suke gani Pathaan ka basu haushi.
Maƙiyanka na fa nan,
A cikin gari,
Sai gudu suke suna,
Tsere cikin gari,
Ka yi jinkiri, ka yi jinkiri,
Ka yi jinkiri su kuma suna ta haushi.
Kai muke gani,
Kai muke gani,
Kai muke gani Pathaan ba wani sai kai.
A can ana cikin bala'i,
Da fatarar tsiya,
A yau ko ana nishaɗi,
Har da da dariya,
Ka za ma hadari, ga game gari, ka zama hadarin ruwan kowa da kowa.
Kai ake gani,
Kai ake gani,
Kai ake gani a yau ka shafe komai.
#haimanraees #srkuniverse