FASSARAR WAƘAR WAƘAR BANDEYA
• Waƙa - Bandeya
• Shiri - Dil Juunglee
• Harshe - Hindi =Hausa
• Shekarar Fita - 2018
• Sauti - Shaarib & Toshi
• Rubutawa - Dr. Devendra Kafir
• Kamfani - Pooja Music; Sony Music
• Rerawa - Arijit Singh
• Fassarawa - Haiman Raees
• Chal Chal Ve Tu Bandeya Uss Galiye
Taho mana abokiyar alaƙata, mu je kan titi.
• Jahaan Koi Kisi Ko Na Jaane
Inda babu wanda ya san wani.
• Chal Chal Ve Tu Bandeya Uss Galiye
Taho mana abokiyar alaƙata, mu je kan titi.
• Jahaan Koi Kisi Ko Na Jaane
Inda babu wanda ya san wani.
• Kya Rehna Wahaan Par Sun Bandeya
Me zai hana mu tsaya a kan titi abokiyar alaƙata?
• Jahaan Apne Hi Na Pehchaane
Inda makusantanmu ma ba za su iya gane mu ba?
• Reh Gaye Hain Jo Tujh Mein Mere Lamhe Lauta De
Waɗannan lokutan nawa da suke tare da ke, don Allah ki dawo min da su.
• Meri Aankhon Mein Aake Mujhe Thoda Rula De…
Ki shigo idanuwana ki ɗan sani kuka kaɗan.
• Chal Chal Ve Tu Bandeya Uss Galiye
Taho mana abokiyar alaƙata, mu je kan titi.
• Jahaan Koi Kisi Ko Na Jaane
Inda babu wanda ya san wani.
• Khwaab Jo Huey Hain Khandar
Mafarkan da suka koma kango.
• Khwab Hi Nahi Thhe
Na mafarkai bane dama.
• Ek Neend Thi Neem Si… Haaye!
Kawai bacci ne mara daɗi.
• Kho Diya Hai Tune Jisko
Wannan da kika rasa.
• Tera Hi Nahi Tha
Dama can shi ba naki bane.
• Ek Haar Thi Jeet Si…
Rashin nasara ce kawai ke yi wa nasara gizo.
• Kitna Rulayega Yeh Toh Bata
Ki faɗa min don Allah, har iya yaushe za ki ci gaba da sani kuka?
• Rabba Ve Tujhe Hai Tere Rab Da Waasta
Wayyo Allah! Ina roƙonki da sunan ubangijin ka.
• Chal Chal Ve Tu Bandeya Uss Galiye
Taho mana abokiyar alaƙata, mu je kan titi.
• Jahaan Koi Kisi Ko Na Jaane
Inda babu wanda ya san wani.
• Kya Rehna Wahaan Par Sun Bandeya
Me zai hana mu tsaya a kan titi abokiyar alaƙata?
• Jahaan Apne Hi Na Pehchaane
Inda makusantanmu ma ba za su iya gane mu ba?
©️✍🏻
Haiman Raees