FASSARAR WAƘAR AAJA MAHIYA
Waƙa: Aaja Mahiya
Fim: Fiza
Harshe: Hausa
Shekara: 2000
Sauti: Anu Malik
Rubutawa: Gulzar
Kamfami: Tips Music
Rerawa: Udit Narayan, Alka Yagnik & Prashant Samaddar
Fassarawa: Haiman Raees
• Mahi Mahi Re... Mahi Mahi Re... (x3)
Ya abar ƙaunata, Ya abar ƙaunata.
• Aaja Mahi Mere, Aaja Mahi Mere, Aaja Mahi Mere Aa (x2)
Zo abin ƙaunata.
• Aa Dhoop Maloon Main... Tere Haathon Mein
Zo, bari in shafa hasken rana a hannayen ki.
• Aa Sajda Karoon Main... Tere Haathon Mein
Zo, zan durƙusawa hannunki.
• Ho Subah Ki Mehndi, Chhalak Rahi Hai Aaja...
Lallen safiya yana yaɗuwa yanzu.
• Aaja Mahiya, Aaja Mahiya Aaja...
Zo, abar ƙaunata.
Aaja Mahiya, Ho... Aaja Mahiya
Zo, abar ƙaunata.
• Aaja Mahi Mere, Aaja Mahi Mere, Aaja Mahi Mere Aa (x2)
Zo abin ƙaunata.
• Aahista Pukaaro... Sab Sun Lenge
Ka kirani a tausashe ko kuma kowa ya ji.
• Bas Labon Se Chhu Lo... Lab Sun Lenge
Ka taɓa ni da laɓɓanka kawai ta yadda laɓɓan ne kawai za su ji shi.
• Haan... Aankh Bhi Kal Se, Phadak Rahi Hai Aaja...
Tun jiya idanuwana ke ta kaɗawa.
• Aaja Mahiya, Aaja Mahiya Aaja...
Zo, abin ƙaunata.
• Aaja Mahiya, Ho... Aaja Mahiya
Zo, abin ƙaunata.
• Ek Noor Se Aankhein... Chaunk Gayi...
Wani haske kan sa idanuwana yin firgigit.
• Dekha Jo Tujhe... Aaine Mein...
Yayinda na kalle ki a jikin madubi.
• Ek Noor Se Aankhein... Chaunk Gayi...
Wani haske kan sa idanuwana yin firgigit.
• Dekha Jo Tujhe... Aaine Mein...
Yayinda na kalle ki a jikin madubi.
• Aaja Mahiya, Aaja Mahiya Aaja...
Zo, abin ƙaunata.
• Koi Noor Kiran Hogi Woh Bhi
Ko dai hasken rana ne.
• Jo Chubne Lagi Hai Seene Mein
Ya fara ƙwarzanar zuciyata?
• Aaja Mahiya, Aaja Mahiya Aaja...
Zo, abin ƙaunata.
• Aa Dhoop Maloon Main... Tere Haathon Mein
Zo, bari in shafa hasken rana a hannayen ki.
• Aa Sajda Karoon Main... Tere Haathon Mein
Zo, zan durƙusawa hannunki.
• Ho Subah Ki Mehndi, Chhalak Rahi Hai Aaja...
Lallen safiya yana yaɗuwa yanzu.
• Aaja Mahiya, Aaja Mahiya Aaja...
Zo, abar ƙaunata.
• Aaja Mahiya, Ho... Aaja Mahiya
Zo, abar ƙaunata.
• Mahi Mahi Re... Mahi Mahi Re... Mahi Mahi Re...
Ya abar ƙaunata, ya abar ƙaunata.
• Laal Ho Jab Yeh... Shaam Kinara...
A yammaci, yayin da bakin kogin nan ke komawa ja.
• Odha Dena... Sar Pe Saara...
Ka rufe kaina da shi.
• Laal Ho Jab Yeh... Shaam Kinara...
A yammaci, yayin da bakin kogin nan ke komawa ja.
• Odha Dena... Sar Pe Saara...
Ka rufe kaina da shi.
• Aaja Mahiya, Aaja Mahiya Aaja...
Zo, abin ƙaunata.
• Chal Roke Le Suraj Chhup Jayega
Tsayar da rana, in ba haka ba za ta ɓuya.
• Paani Mein Gir Ke Bujh Jayega
Za ta faɗa ruwa ta mace.
• Aaja Mahiya, Aaja Mahiya Aaja...
Zo, abin ƙaunata.
• Aahista Pukaaro... Sab Sun Lenge
Ka kirani a tausashe ko kuma kowa ya ji.
• Bas Labon Se Chhu Lo... Lab Sun Lenge
Ka taɓa ni da laɓɓanka kawai ta yadda laɓɓan ne kawai za su ji shi.
• Haan... Aankh Bhi Kal Se, Phadak Rahi Hai Aaja...
Tun jiya idanuwana ke ta kaɗawa.
• Aaja Mahiya, Aaja Mahiya Aaja...
Zo, abin ƙaunata.
• Aaja Mahiya, Ho... Aaja Mahiya
Zo, abin ƙaunata.
• Mahi Mahi Re... Mahi Mahi Re... Mahi Mahi Re...x5
Ya abar ƙaunata, ya abar ƙaunata.
#haimanraees