Fassarar Waƙar Mohabbat
• Waƙa - Mohabbat
• Fim - Fanney Khan
• Harshe - Hindi/Hausa
• Shekarar Fita - 2018
• Sauti - Tanishk Bagchi
• Rubutawa - Irshad Kamil
• Kamfani - T-Series
• Rerawa - Sunidhi Chauhan
• Fassarawa - Haiman Raees
• Haazir Hai Husn
Na gabatar maka da wannan kyawun
• Ishq Ki Mehfil Mein
A taron ƙauna
• Aaj Phir Haazir Hai Husn
Ina ƙara gabatar maka da wannan kyawun kuma
• Aao Yahaan Sharifon Zara
Zo nan, ya ku nagartattu
• Tumhein Main Sharaafat Bhula Doon
Bari in sa ku manta da nagartar taku
• Saari Sharam Mita Doge Tum
Za ku manta da duk wata kunya
• Agar Main Sharaarat Pila Doon
Sa'adda zan sa ku kurɓi fasadi
• Haazir Husn Khazana Saara
Dukiyar kyawuna abar samu ce
• Zaahir Ishq Iraada Karun Dobara…
Bari in sake bayyana manufata ta sake yin so kuma
• Jawaan Hai Mohabbat
So matashi ne
• Samajh Lo Ishara
Fahimci alamun
• Akele Akele Na Hoga Guzara
Ba za ka iya rayuwa a kaɗaici ba
• Jawaan Hai Mohabbat
So matashi ne
• Samajh Lo Ishara
Fahimci alamun
• Akele Akele Na Hoga Guzara
Ba za ka iya rayuwa a kaɗaici ba
Jump To The Beat (x4)
Groove To The Beat (x4)
• Husn Hai Pehli Manzil
Bigiren farko shi ne kyau
• Ishq Jo Karta Haasil
Wanda so ke samu
• Koi Na Jaane Aage Jaana Kahaan
Babu wanda yasan inda za aje kuma daga nan
• Rooh Ko Chhuna Mushkil
Taɓa ruhi abu ne mai wahala
• Chhu Ke Bhi Kya Hai Hansil
Me mutum zai samu ma bayan ya taɓa shi
• Roohein Do Baahon Mein Na Aati Yahaan
Ba a iya jin ruhi a yayin runguma
• Aakhir Gale Laga Le Yaara
Kawai ka rungume ni masoyi
• Aisa Kahaan Milega Tumhein Nazaara…
A ina za ka samu wuri mai kyau irin haka?
• Jawaan Hai Mohabbat
So matashi ne
• Samajh Lo Ishara
Fahimci alamun
• Akele Akele Na Hoga Guzara
Ba za ka iya rayuwa a kaɗaici ba
• Jawaan Hai Mohabbat
So matashi ne
• Samajh Lo Ishara
Fahimci alamun
• Akele Akele Na Hoga Guzara
Ba za ka iya rayuwa a kaɗaici ba
Aaha… O…
• Raat Hone Se Pehle
Kafin dare ya yi
• Aaja Hum Dono Tehlen
Mu ɗan miƙe ƙafa mana
• Do Chaar Din Ki Toh Hai Yeh Zindagi
Rayuwar nan ba komai bace face 'yan kwanaki
• Pyaar Ka Dekh Natija
Yi duba ga ƙarshen sakamakon so
• Ghol Ke Mujh Ko Peeja
Ka narkar da ni ka shanye
• Hone De Sochi Samjhi Aawargi
A samu wani adadi na fitina
• Dekhun Kahaan Kahaan Se Meetha
Ina so in ga ta inda halayyarka ta fi zaƙi
• Hai Tu Kahaan Kahaan Se Lage Tu Khaara…
Da kuma ta inda kake da gishiri-gishiri
• Jawaan Hai Mohabbat
So matashi ne
• Samajh Lo Ishara
Fahimci alamun
• Akele Akele Na Hoga Guzara
Ba za ka iya rayuwa a kaɗaici ba
• Aaj Jawaan Hai Mohabbat
So matashi ne a yau
• Samajh Lo Ishara
Fahimci alamun
• Akele Akele Na Hoga Guzara
Ba za ka iya rayuwa a kaɗaici ba
Aa… Oo… Hey… Ooo…
✍🏻
Haiman Raees
# haimanraees
Infohaiman999@gmail.com