LABARI ME DAƊI GA MASOYA SRK DA MA BOLLYWOOD GABA ƊAYA:
Bayan Nasarar Irin Yanda Sabon Film ɗin Babban Tauraro Shah Rukh Khan Me Taken PATHAN Yake Samu Tun Daga Yanda Ake Booking na Tikiti Domin Ya Karya Kusan Duk Wannan Rekod ɗin To Yanzu Haka Ya Fara Samun Yabo Musamman Daga Bakin Wannan Shahararren Masani Kasuwanci da Abinda Film Ya ƙunsa Watau Taran Ya Bashi Star 4.5/5 Yace Wannan Film Kome Nasa Yayi Sannan Har ma Abin da Ba Ayi Zato ba Na Kyawun Film Akwai Shi Sannan Yace Ba Makawa Zai Zama Blockbuster na 2023 na Farko Lallaia Dawo Da Ƙafar Dama Kuma Wannan Nasara ce ga Bollywood Matuqa Domin Ana Ganin Sun Kwanta Dama Bayan Nasarar Drishyam2 to Pathan Zai Ƙara Wata Domin Shi Ana Ganin Zai Kawo 50+ cr To Tunda ma Ya Fara Samun Wannan Yabon Zai Iya Kawo 60+ cr a India Sannan Duk Duniya Zai iya Kawo 100+cr.
#AbbaIndiaDala