Bollywood fa Ta Dawo Ga Fosta ta Film ɗin Babban Jarumi Sunny Deol Ci Gaban Babban Film Gadar Watau #gadar2movie Sannan Babban Director Anil Sharma Ya Tabbatar Za a Saki Wannan Film Ranar 11, ga Watan August 2023.
Acikin Dalilin Dawowar Bollywood Watau Wajen Samun Nasara Akwai Tallar Film ɗin Babban Tauraro Salman Khan Me Taken Kisi ka Bhai Kisi ka Jaan Ta Samu Yabo Yanda Ba a Tunani Za a Saki Film ɗin Bikin Eid Ƙaramar Sallah Sannan Akwai Tallar Film ɗin Jarumi Ajay Devgan Me Taken Bholaa Itama Ta Samu Yabo Daman Kuma Tuni Mun Kawo Muku Labarin Sakin Tallar Jarumi Akshay Kumar Me Taken Selfie Shi da Emran Hashmi.
Muna Fatan Duk Su Kawo Mana Fina-finai Masu Kyau Domin Samun Nishadi.
#AbbaIndiaDala