Indai Ana Batun Masu Yawan Surutu Acikin Al'amuran da Suke Faruwa a Masana'antar Bollywood Har ma da Na Ƙasar India ɗin to Tsohon Jarumi Naseeruddin Shah Yana Ciki Hakan ne Yasa a Wata Hira Matarsa Kuma Jaruma Ratna Pathak Shah Ta Bayyana Cewa Tana Yawan Hanashi Yawan Irin Maganar Kowace Iri Amma Duk da Haka Baya Shiru.
Jarumar ta Ƙara Da Cewa Ita Tsoran ta ma Kar Wata Ran a Saka Musu Jifa Suna Cikin Gida Kamar Yanda ta Faɗa “ Aaj ke zamaane mein koi aa kar khada Ho jayega ghar par humaare, pathar daalne" Watau a Wannan Zamanin Za a Iya Samun Wani Ya Jefo Mana Dutse Gidan mu.
Sannan ta Ƙara Dacewa Idan Yana Yawan Magana Wata Ran Har Aiki Ma Zai Musu Wahala a Matsayin Su Na Duk Jarumai ne.
#AbbaIndiaDala