FASSARAR WAƘAR DESH MERE
▪️Waƙa - Desh Mere
▪️Fim - Bhuj: The Pride Of India
▪️Shekarar Fita - 2021
▪️Harshe - Hindi/Hausa
▪️Sauti - Arko
▪️Rubutawa - Manoj Muntashir
▪️Kamfani - T-Series
▪️Rerawa - Arijith Singh
▪️Fassarawa - Haiman Raees
🇮🇳 O desh mere teri shaan pe sadke
🇳🇬 Oh ƙasata, zan sadaukar da rayuwata saboda girman darajarki.
🇮🇳 Koi dhan hai kya teri dhool se badhke
🇳🇬 Babu wani arziƙi da ya fi na ƙasarki (mai albarka).
🇮🇳 Teri dhoop se roshan, teri hawa pe zinda
🇳🇬 Mun haskaku daga hasken hudowar ranarki, kuma da iskar ki muke rayuwa.
🇮🇳 Tu bagh hai mera, main tera parinda
🇳🇬 Ke ce lambu na, ni kuma tsuntsu ki.
🇮🇳 Hai arz yeh deewane ki
🇳🇬 Wannan mahaukacin ke yake biko.
🇮🇳 Jahan bhor suhani dekhi ik roz wahin meri shaam ho
🇳🇬 Ina fata yammacina ya ƙare a daidai wurin da daddaɗar safiya ta ke.
🇮🇳 Kabhi yaad kare joh zamana
🇳🇬 Idan har duniya za ta tuna da ni.
🇮🇳 Maati pe mar mitt jaana zikar mein shamil mera naam ho
🇳🇬 To ina fata ya zama akan sallamar da rayuwata ga ƙasarki ne (mai albarka)
🇮🇳 O desh mere teri shaan pe sadke
🇳🇬 Oh ƙasata, zan sadaukar da rayuwata saboda girman darajarki.
🇮🇳 Koi dhan hai kya teri dhool se badhke
🇳🇬 Babu wani arziƙi da ya fi na ƙasarki (mai albarka).
🇮🇳 Teri dhoop se roshan, teri hawa pe zinda
🇳🇬 Mun haskaku daga hasken hudowar ranarki, kuma da iskar ki muke rayuwa.
🇮🇳 Tu bagh hai mera, main tera parinda
🇳🇬 Ke ce lambu na, ni kuma tsuntsu ki.
🇮🇳 Aanchal tera rahe maa rang biranga
🇳🇬 Wayyo Uwa (ƙasar haihuwa), ina fata za ki kasance cike da kaloli koyaushe.
🇮🇳 Ooncha aasman se ho tera tiranga
🇳🇬 Ina fatan tutar ki mai kaloli uku ta tashi sosai a samaniya.
🇮🇳 Jeene ki izazat dede ya hukm-e-shahadat dede
🇳🇬 Ki bani damar ci gaba da rayuwa ko kuma shahada.
🇮🇳 Manzoor humein joh bhi tu chune
🇳🇬 Zan karɓi duk abin da kika zaɓa.
🇮🇳 Resham ka ho woh dhushala ya kafan sipahi wala
🇳🇬 Ko likkafani ne mai sulɓi, ko kuma irin na sojoji.
🇮🇳 Odhenge hum joh bhi tu bhune
🇳🇬 Duk abin da kika saƙa, shi zan rufe jikina da shi.
🇮🇳 O desh mere teri shaan pe sadke
🇳🇬 Oh ƙasata, zan sadaukar da rayuwata saboda girman darajarki.
🇮🇳 Koi dhan hai kya teri dhool se badhke
🇳🇬 Babu wani arziƙi da ya fi na ƙasarki (mai albarka).
🇮🇳 Teri dhoop se roshan, teri hawa pe zinda
🇳🇬 Mun haskaku daga hasken hudowar ranarki, kuma da iskar ki muke rayuwa.
🇮🇳 Tu bagh hai mera, main tera parinda
🇳🇬 Ke ce lambu na, ni kuma tsuntsu ki.
▪️Za mu ɗauki mutum 50 su yi karatun Hindi ajin farko a makarantar Haiman International Schools da muke karatu online. Masu so su yi magana ta WhatsApp 08185819176.
✍🏻 Jamilu Abdulrahman
(Haiman Raees)
# haimanraees