FASSARAR WAƘAR RANGAMMA MANGAMMA
• Waƙa - Rangamma Rangamma
• Shiri - Rangasthalam
• Harshe - Telugu = Hausa
• Shekarar Fita -
• Sauti - Devi Sri Prasad
• Rubutawa - Chandrabose
• Rerawa - MM Manasi
• Fassarawa - Haiman Raees
MATASHIYA: A cikin wannan waƙa, Jaruma Samantha ce ta ke ƙorafi cike da zolaya akan masoyinta.
Oye Rangammaa Mangamma |2|
• Rangamma Mangamma em pilladu…Pakkane untaadammaa pattinchunkodu |2||
Yane Rangamma! Mangamma!
Me yasa gayen nan yake haka ne? Ga shi dai yana tare da ni, amma bai damu da ni ba.
• Gollabhama vachi naa goru gilluthunte ||2||
Pulla cheema kutti naa pedavi saluputhunte
Uffamma uffamma antu oodhadu…Utthamaatakaina nanu oorukobettadu ||2||
Fara ta cije ni a yatsana kuma cinnaka ya cije ni a leɓe na... Bai hure min ba... Kuma ko haƙuri fa bai bani ba.
• Pichi pichi oosulona munigi theluthunte…Marichipoyi mirapakaya korikinnanante
Mantamma mantamma ante soodadu…Manchi neellaina sethikiyyadu ||2||
Saboda haukar da na yi ne har na gatsa barkono ba tare da na sani ba. Da bakina ya fara zafi saboda yaji ko kallona bai yi ba balle ma ya bani kofin ruwa.
|| Rangama Mangamma ||
• Hey raama silakamma regipandu koduthunte…aa regi pandu gujju vachi kothaga suttukunna
raika meedha paduthunte ||2||
Marakamma marakamma ante soodadu…Maaru raikaina thecchi iyyadu ||2||
Wani aku na tsatstsakar ɗan itaciya, ɗan icen ya faɗo min a kaya ya ɓata min su. A yayin da nake damuwa da hakan, ko kallona bai yi ba kuma bai bani wani kayan ba.
|| Rangama Mangamma ||
Naa andhmantha mootagatti arey kandhi senukelithe…Aa kandhireegalochi aada eeda gucchi nannu suttu muduthunte ||2||
Ushamma ushamma antu tholadu…Ulakadu palakadu banda Ramudu ||2||
• A a lokacin da na tafi gona da kyawuna, sai zanzaro ta zo ta zagaye ni tana cizo na. Amma sai bai kore su ba... Wannan sangamin ko alama ma bai nuna a jikinsa ba.
©️✍🏻
Haiman Raees