A cewar shafin SRK na dandalin sada zumunta na Twitter mai suna (Shah Rukh Khan Universe Fan Club) wanda jarumin da kansa ke biye da shi Yace zai tallata Pathan a gasar cin kofin duniya ta FIFA a lokacin da ake buga wasan karshe na Kofin duniya a Qatar 2022.
Ba iya Jarumi SRK ba kadai zamu ga fitattun jaruman na Bollywood da yawa a wasannin kai tsaye da aka yi a Qatar a bana ciki har da
Manushi Chhillar
Mouni Roy
Aamir Khan
Dino Morea
Etc
______ _Ya rage saura watanni biyu a fara haska Pathan a gidanjen kallo na fadin duniya, Shah Rukh Khan da alama duk ya shirya tsaf don tallata fim dinsa mai zuwa cikin kayatarwa_
#YUSUFUMAR......✍️
YUSUF KHAN DORAYI

