IDAN BABU AKSHAY KUMAR TO BABU HERA PHERI 3
Cece Kuce da Ake yi Cewa Za Ayi Ci Gaban Hera Pheri Watau Kashi Na 3 Amma Babu Akshay Kumar Har ma Wasu Suna Tunanin Za a Maye Gurbinsa da Matashin Jarumi Kartik Aaryan To Wani Rahoto Ya Tabbatar da Masu Shirya Wannan Ƙayataccen Shirin Sunje Sun Tattauna da Wannan Jarumi Kuma Sun Bayyana Cewa Kome Ya Daidaita Domin Sunce Mutum Ukun nan dai Sune dai Zasu Ci Gaba da Jan Ragamar Wannan Shiri Watau Akshay Kumar, Sunil Shetty da Paresh Rawal Kamar Yanda Kowa Ya Sani Shiri ne Na Nishadi Ko Muce Na Barkwanci Da Kowa Yake Jiran Ayi Ci Gaban sa.
#AbbaIndiaDala