Fassarar Waƙar Chori Chori Koi Aaye
▪️Waƙa - Chori Chori Koi Aaye
▪️Fim - Noorie
▪️Harshe - Hindi/Hausa
▪️Shekarar Fita - 1979
▪️Sauti - Khayyam
▪️Rubutawa - Naqsh Lyallpuri
▪️Kamfani - EMI
▪️Rerawa - Lata Mangeshkar
▪️Fassarawa - Haiman Raees
🇮🇳 Chori chori koi aaye
🇳🇬 Wani na zuwa a sirrance.
🇮🇳 Chori chori koi aaye
🇳🇬 Wani na zuwa a sirrance.
🇮🇳 Chupke chupke sabse chupke khwaab kayi de jaaye
🇳🇬 Yana ɓoyewa kowa, yana kuma sani yawan mafarkai.

🇮🇳 Aankhen daale aankhon mein jaane mujhse kya woh pooche
🇳🇬 Ban san me ya ke son sani ba da ya ke ta kallon idanuwana.
🇮🇳 Aankhen daale aankhon mein jaane mujhse kya woh pooche
🇳🇬 Ban san me ya ke son sani ba da ya ke ta kallon idanuwana.
🇮🇳 Main joh bolun bolun kya, has doon mujhko kuch na sujhe
🇳🇬 Sai kawai na ɓige da yin murmushi, saboda ban san me zan ce ba.
🇮🇳 Aise taake dil mein jhanke saans meri ruk jaaye
🇳🇬 Da ya kalle ni sai zuciyata ya yi wani iri har numfashina ya ɗauke.
🇮🇳 Chori chori koi aaye
🇳🇬 Wani na zuwa a sirrance.
🇮🇳 Chori chori koi aaye
🇳🇬 Wani na zuwa a sirrance.
🇮🇳 Chupke chupke sabse chupke khwaab kayi de jaaye
🇳🇬 Yana ɓoyewa kowa, yana kuma sani yawan mafarkai.
🇮🇳 Chori chori koi aaye
🇳🇬 Wani na zuwa a sirrance.
🇮🇳 Meethe meethe bolon se dil pe aisa jaadu daale
🇳🇬 Yayi amfani da sihirinsa a zuciyata ta hanyar amfani da daɗaɗan kalamansa.
🇮🇳 Meethe meethe bolon se dil pe aisa jaadu daale
🇳🇬 Yayi amfani da sihirinsa a zuciyata ta hanyar amfani da daɗaɗan kalamansa.
🇮🇳 Khoyi khoyi jaaun main joh bhi chahe manwale
🇳🇬 Na ɓace akan shi, kuma duk abin da ya sa ni sai in yi.
🇮🇳 Mujhko choome dil toh jhoome aankh magar jhuk jaaye
🇳🇬 Zuciyata kan yi farinciki a duk lokacin da ya sumbace ni, amma idanuwana sai su yi ƙasa.
🇮🇳 Chori chori koi aaye
🇳🇬 Wani na zuwa a sirrance.
🇮🇳 Chori chori koi aaye
🇳🇬 Wani na zuwa a sirrance.
🇮🇳 Chupke chupke sabse chupke khwaab kayi de jaaye
🇳🇬 Yana ɓoyewa kowa, yana kuma sani yawan mafarkai.
🇮🇳 Chori chori koi aaye
🇳🇬 Wani na zuwa a sirrance.
🇮🇳 Baithi baithi sochun main woh toh chal de mujhko daske
🇳🇬 Na cigaba da tunani, sai ya zo ya cije ni
🇮🇳 Baithi baithi sochun main woh toh chal de mujhko daske
🇳🇬 Na cigaba da tunani, sai ya zo ya cije ni
🇮🇳 Mujhko maar daale na apne baazuon mein kaske
🇳🇬 Zai kashe ni ta hanyar rungume ni a hannayensa.
🇮🇳 Dil joh dhadke aise dhadke ek nasha chha jaaye
🇳🇬 Zuciyata na bugawa da sauri na kuma shiga shauƙi (kamar me maye)
🇮🇳 Chori chori koi aaye
🇳🇬 Wani na zuwa a sirrance.
🇮🇳 Chori chori koi aaye
🇳🇬 Wani na zuwa a sirrance.
🇮🇳 Chupke chupke sabse chupke khwaab kayi de jaaye
🇳🇬 Yana ɓoyewa kowa, yana kuma sani yawan mafarkai.
🇮🇳 Chori chori koi aaye
🇳🇬 Wani na zuwa a sirrance.
✍🏻 Haiman Raees
Infohaiman999@gmail.com