Idan mutum yayi ba daidai ba in har ya karbi kuskurensa yanada kyau a yafe masa...sanan babban kuakure da rashin Sanin ya kamata shine mutum yayi kuskure a zahiri sanan Asama wasu yan son zuciya su rufa idanunsu ruf.suyi togaciyar cewar basuga wanan kuskuren nasa ba..yanxu kuma daya karba laifinsa ina matsayin masu goya masa bayan ba tareda yawunsa ba..so wanan darasi ne daya kamata my kiyaye.
In mukayi karatun baya kimanin makwanni2 da suka wuce social media akayita sharhi kan tsohon Video da yayi ta yawo.inda wurin Press Event na Shirin Billa na Prabhas a 2009 wato shekaru 14 da suka shude inda Rajamouli wurin kururuta kafcen yake cewa Hrithik ba kowa bane a gaban Prabhas ta fuskar iya kafce...dayawa mutane sun bayyana lallai yayi kuskure Amman wasu suka dage cewar yana kan daidai...NayaakBHAI ni kaina nayi posting2 a wanan gida Dana caccaki furucin NASA.
Daraktan a qasar amurka dayaje wurin murnar lashe Golden Glove Award da shirinsa RRR yasamu na Best Original Song a wakar Naatu Naatu.yan jaridan can sun masa tambaya kan furucin nasa cewar Hrithik ba komai bane a gaban Prabhas.. Ga abinda yake cewa a turance na amsar kuskurensa
"I think some 15 to 16 years back,but yeah,my choice of words wasn't good.I must admit it..my intention was never to degrade him.I respect him a lot.it is long back"
Kalaman Rajamouli kenan. Wanda anan kafar Facebook duk wani mai son Telugu industry ko zai tsara rubutu akansu bana tunanin zai kama kafar Muby On TOp Wanda shi kansa a comments section cikin post din danayi kan cakwakiyar yayi confessing lallai kalaman Rajamouli akwai kuskure..nako San yanda yake daraja fikirar mutumin tun shekaru masu yawa izuwa yanxu..
Binmuaz Abdullahi Srkian tare da masu karatu mutumin nan ya karbi laifinsa..A gaban duniya kan wancan furucin.mai kaku fahimta ko zaku tofa kan cakwakiyar
A wanan cakwakiyar tufka da warwara kokuwa ince balancing inji bature nayi...na Kawo labarin kuskurensa a baya.yanxu na Kawo cigaba daya samu na amsar kuskuren da yayi.
Zayyan Muhammad Nayaak