Fassarar Waƙar Aisa Jaadu Dala Re
• Waƙa - Aisa Jaadu Dala Re
• Fim - Khakee
• Harshe - Hindi/Hausa
• Shekarar Fita
• Sauti - Ram Sampath
• Rubutawa - Sameer
• kamfani -
• Rerawa - Sunidhi Chauhan
• Fassarawa - Haiman Raees
• Kaisa jaadu dala re?
Wane irin sihiri ka yi min?
• Kaisa jaadu dala re?
Wane irin sihiri ka yi min?
• Aisa jaadu dala re
Na yi wani babban sihiri akan ka.
• Aisa jaadu dala re
Na yi wani babban sihiri akan ka.
• Surmayi hai ujala re
Kalar hasken mai haske ne.
• Aisa jaadu dala re
Na yi wani babban sihiri akan ka.
• Joh meri zulfon se khele re
Wanda zai yi wasa da kanannaɗaɗɗen gashi na.
• Baahon mein mujhko lele re
Wanda zai rungume ni.
• Aisa hai koi dilwala re
Irin wannan shi zai zamo masoyina.
• Aisa hai koi dilwala re
Irin wannan shi zai zamo masoyina.
• Aayi re main aayi aayi
Ni ma na bi
• Masti banke chhaayi chhaayi
Na yaɗu tamkar nishaɗi.
• Hosh kisi ko na aaye re
Kowa ya fita hayyacinsa.
• Meetha zehar chhalkaye re
Kamar zazzaƙar guba na ambaliya.
• Aisa labon ka yeh pyala re
Daga kwalbar laɓɓa.
• Aisa labon ka yeh pyala re
Daga kwalbar laɓɓa.
• Aisa hai koi dilwala re
Irin wannan shi zai zamo masoyina.
• Aisa hai koi dilwala re
Irin wannan shi zai zamo masoyina.
• Dheere dheere haule haule
Da sannu, a hankali.
• Mera dil bhi dole dole
Zuciyata ma sai tangaɗi take yi.
• Sholay ke jaisa bhadkega
Tana ruri kamar wuta.
• Saari umar woh tadpega
Za Ta azabtar da dukkan rayuwa.
• Aisa jiya ko hai uchhala re
Na jefa zuciyata ta yadda
• Aisa jiya ko hai uchhala re
Na jefa zuciyata ta yadda
• Aisa hai koi dilwala re
Irin wannan shi zai zamo masoyina.
• Aisa hai koi dilwala re
Irin wannan shi zai zamo masoyina.
• Kaisa jaadu dala re?
Wane irin sihiri ka yi min?
✍🏻
Haiman Raees
# haimanraees
Haimanraees@gmail.com
Miyan Bhai Ki Daring